iqna

IQNA

babban birni
Fitattun mutane a cikin kur’ani  (31)
Dauda yana daya daga cikin manyan annabawan Bani Isra'ila wadanda suke da siffofi daban-daban; Tun daga kasancewarsa Annabi zuwa sarauta da hukunci da cin gajiyar ilimi duk abin da ya roki Allah ya ba shi.
Lambar Labari: 3488656    Ranar Watsawa : 2023/02/13

Tehran (IQNA) Musulman kasar Argentina su ne mafi yawan musulmi marasa rinjaye a Kudancin Amurka, duk da takura da matsalolin da aka yi musu.
Lambar Labari: 3488184    Ranar Watsawa : 2022/11/16

Tehran (IQNA) Masallacin Harami da ke birnin Rabat, babban birni n kasar Maroko, na daya daga cikin masallatan tarihi na wannan kasa, wanda aka yi shi tsawon karni shida. Wannan masallaci na daya daga cikin fitattun misalan gine-ginen addinin Musulunci a kasar nan.
Lambar Labari: 3488183    Ranar Watsawa : 2022/11/16

Tehran (IQNA) Wata budurwa ‘yar Falasdinu ta lashe matsayi na biyu a gasar haddar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Tatarstan.
Lambar Labari: 3487324    Ranar Watsawa : 2022/05/22

Tehran (IQNA) sojojin kasar Sudan sun hambarar da majalisar ministocin kasar a safiyar yau.
Lambar Labari: 3486473    Ranar Watsawa : 2021/10/25